BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari

KAI TSAYE Yadda aka fito da gawar Yarima Philip
Wannan shafi yana kawo muku bayanai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Wasu gaggan APC sun fara wasa wuƙaƙensu don neman kujerar shugabancin jam'iyyar
Wasu jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki sun fara wasa wukakensu, don neman shugabancin jam'iyyar
El-Rufai ya fi Ganduje tara wa jiharsa kuɗaɗen shiga
Jihar Kaduna ta tara sama da naira biliyan 50 a 2020 inda ta kasance ta biyar a jerin jihohin da suka fi samun kuɗaden shiga.
Shirin kare dajin Amazon na Brazil zai rika cin dala biliyan goma a shekara
Gwamnatin Brazil ta ce tana bukatar tallafin dala biliyan goma a duk shekara kafin ta cimma bukatar kasashen duniya ta kare katafaren dajin Amazon
Me ya sa muke kururuwa idan muna cikin annashuwa?
Tsananin kururuwar da akan ji daga cikin lilon me yiwuwa ya taimaka wa mutane da dama su tsira da ransu dubban shekaru da suka wuce.
Abin da ya sa kananan yara suke kamuwa da ciwon suga
Masana a fannin kiwon lafiya sun ce yaron da daya daga cikin iyayensa ke da ciwon sukari yiwuwar ya samu cutar ta kai kashi 15 cikin dari. Amma wanda iyayensa biyu ke fama da cutar to akwai kashi 75 cikin dari na yiwuwar shi ma ya samu cutar.
An kama jami'an tsaro bakwai masu 'taimaka wa ƴan fashi' a Zamfara
Gwamnatin ta sanar da haka ne a yayin wani taron manema labarai da ma'aikatun watsa labarai da harkokin tsaron na jihar suka gudanar a yau.
Kimanin mata masu juna biyu 124, 817 ne ke fama da HIV/AIDS a jihar Ondo
Wannan shafi yana kawo muku bayanai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Sanya ƙwayoyin halittar mutum a cikin ɗan tayin biri ya jawo muhawara
Masana kimiyya sun tabbatar da cewa sun samar da wani dan tayin wata irin halitta daga kwayoyin halittar biri mai goduwar jela da kuma na dan adam.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Sinadarin hada lemo na dan tsami ya 'kashe mutum goma a Kano'
A cewar gwamnatin jihar Kano, fiye da mutum 400 aka kwantar a asibiti sakamakon kamuwa da cutar.
PDP ta yi martani a kan rikicin Kwankwaso da Tambuwal
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kano ta ce ta kai ƙorafi gaban uwar jam'iyyarsu kan babban taron yankin arewa maso yamma da aka ɗage ranar Asabar da ta gabata
Mun yi nasara kan Amurka a yaƙin Afghanistan - Taliban
Wata tawagar BBC ta tattauna da Taliban, kungiyar da ke daukar kanta a matsayin mai gwamnatin kasar Afghanistan mai jiran gado.
Saudiyya ta aika Ƙur'ani miliyan ɗaya cikin harsuna 21 ga ƙasashe 29
Ma'aikatar kula da harkokin addini ta saudiyya, ta fara raba kur'ani miliyan 1,200,000 fassararru cikin yaruka 21 zuwa kasashe 29 a fadin duniya a matsayin kyauta.
'Abin da mahaifina Sheikh Ja'afar ya gaya mini kafin ya rasu'
Dan marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, ya yi bayani kan abin da ya faru da wasu daga cikin halayen mahaifinsa da ba zai manta da su ba.
Tattalin arzikin China ya bunkasa
Tattalin arzikin China ya bunkasa da kashi 18 cikin dari a wata uku na farko na shekarar nan, waanda hakan wani gagaruin ci-gaba ne idan aka kwatanta da yadda ya kasance a bara
Tsawon sa'o'in azumi a wasu ƙasashen duniya a 2021
BBC ta yi nazari kan tsawon sa'o'in azumi na wasu kasashen duniya.
Buhari ya dawo daga London bayan mako biyu
Shugaban ya koma Najeriya ne daga London a ranar Alhamis da yamma.
Ganduje ya sasanta Dangote da Abdussamad BUA
A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Gwamnan Ganduje ya ce an yi zaman sasancin ne tsakanin jami'an gwamnatin jihar da wasu manyan masu faɗa a ji da kuma ƴan kasuwar.
Hisbah ta kama mutanen da ba sa Azumi a Kano
Shugaban hukumar, Dr. Aliyu Musa Kibiya, ya shaida wa BBC cewa wadanda aka kama sun hada da maza uku da mata takwas.
Bidiyo, Matakan da za ku bi don kauce wa ƙishirwa lokacin azumi, Tsawon lokaci 1,38
Matakan da za ku bi don kauce wa ƙishirwa lokacin azumi
Ku San Malamanku tare da Dokta Maryam Abubakar Abba
Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya yi hira ne da Dokta Maryam Abubakar Abba, wata malamar addinin Musulunci a Sudan amma ƴar asalin Najeriya.
Bidiyo, Muhimmancin ciyarwa da sada zumunta a watan Ramadan, Tsawon lokaci 3,08
Ciyarwa na daya daga cikin ayyukan alheri da ake kwarara wa jama'a gwiwa da su yi a cikin watan Ramadan domin samun dacewa.
Bidiyo, Bidiyon Ku San Malamanku tare da Dokta Maryam Abubakar Abba, Tsawon lokaci 10,57
Bidiyon Ku San Malamanku tare da Dokta Maryam Abubakar Abba
Bidiyo, Me ya sa Japan ke son sakin tan miliyan ɗaya na gurɓataccen ruwa cikin teku?, Tsawon lokaci 2,22
A tashar makamashin nukiliya ta Fukushima ne aka samu mummunan bala’in fashewar makamashin nukiliya a shekarar 2011.
Bidiyo, Abin da Musulunci ya tanada kan riga-kafin cutar korona ga mai azumi, Tsawon lokaci 2,18
Sheikh Halliru Maraya, malamin addinin Musulunci a Kadunan Najeriya, ya ce yin allura a jijiya domin neman lafiya da kandagarki ga yaduwar annoba ba ya karya azumi.
Bidiyo, Ma'anar Ramadan da abun da ya kamata mai azumi ya sani, Tsawon lokaci 6,43
Watan Ramadan wata na 9 a tsarin watannin Muslunci guda 12 sannan kuma daya daga cikin falalolin watan shi ne saukar da Al-Qur'ani mai girma a cikinsa.
Bidiyo, Abu 10 da ake so mai azumi ya kiyaye a watan Ramadana, Tsawon lokaci 2,54
Azumin watan Ramadana na daga ibadun da aka wajabta wa Musulmai, da ake yi a shekara sau daya. Malamai suka yi bayani kan abubuwan da ake so mai azumi ya kiyaye.
Bidiyo, Tsohon shugaban Najeriya ya koka kan matsalar tsaro, Tsawon lokaci 5,02
Tsohon shugaban Najeriya na mulkin soja Janar Abdussalami Abubakar mai ritayata ya bayyana takaici kan yadda tsaro ke kara tabarbarewa a kasar.
Real Madrid za ta sayar da Bale da Varane domin samun kudin sayen Mbappe da Haaland
Real Madrid za ta sayar da Bale da Varane domin samun kudin sayen Mbappe da Haaland, tare da rage wa Modric albashi, yayin da Liverpool ke neman Dembele don maye gurbin Mane
An kaddamar da Ahmed Musa a Kano Pillars
An kaddamar da Ahmed Musa a matsayin dan wasan kungiyar wasan kwallon kafa ta Kano Pillars.
Barcelona da Real Madrid za su haƙura da Haaland, PSG ta matsa wa Mbappe
Ga alama yawan albashin da dan wasan Borussia Dortmund Erling Braut Haaland ke bukata fam miliyan 30 a shekara ya sa Barcelona da Real Madrid su hakura da shi, PSG kuwa ta matsa wa Mbappe ya tsaya
Man United ta kai daf da karshe a Europa League
Manchester United ta kai zagayen daf da karshe a gasar Zakarun Turai ta Europa League ta bana.
Arsenal ta fatattaki Slavia Prague daga Europa League
Arsenal ta kai wasan daf da karshe a gasar Europa League, bayan da ta je ta doke Slavia Prague da ci 4-0 a wasan zagaye na biyu a quarter finals.
Za a buga daf da karshe a Champions cikin Afirilu da Mayu
An samu kungiyoyi hudun da za su buga karawar daf da karshe a gasar Champions Leauge ta bana.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 17 Aprilu 2021, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 17 Aprilu 2021, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 17 Aprilu 2021, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga, 19:29, 16 Aprilu 2021, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Shamsuddeen Idris, Kofur Audu na Dadin Kowa, Tsawon lokaci 8,22
A wannan kashi na 44, shirin ya tattauna da Shamsuddeen Idris wanda aka fi sani da Kofur Audu na Dadin Kowa, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Nuhu Kansila na Dadin Kowa, Tsawon lokaci 13,06
A wannan kashi na 43, shirin ya tattauna da Dalhatu Musa, wanda aka fi sani da Nuhu Kansila na Dadin Kowa, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Shirye-shirye na Musamman
Saurari, Fahimtar juna tsakanin malaman addinin musulunci a Kaduna, Tsawon lokaci 12,16
Fahimtar juna tsakanin malaman addinin musulunci a Kaduna
Saurari, Ra'ayi Riga: Yadda matsalar tsaro ke shafar ilimi a arewacin Najeriya, Tsawon lokaci 59,51
Ra'ayi Riga: Yadda matsalar tsaro ke shafar ilimi a arewacin Najeriya
Abubuwan da kuke buƙatar sani kan ciwon suga
Masana a fannin kiwon lafiya sun ce kauracewa abincin gargajiya zuwa wasu nau'oin abinci na turawa sun taimaka wajen karuwar masu ciwon suga a kasar.
Saurari, Matsalar tsaron Najeriya ta dame mu - Janar Abdulsalami, Tsawon lokaci 11,06
Tsohon shugaban mulkin sojin Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya ya bayyana takaicinsa kan karuwar taɓarɓarewar tsaro a kasar.
Saurari, Taba Kidi Taba Karatu 11/04/2021, Tsawon lokaci 13,38
Shirin Taba Kidi Taba Karatu tare da Ahmad Abdullahi Abba, wanda ya tattauna da Sani Muazu Kacako
Kimiyya da Fasaha
Yadda amfani da ilimin kimiyya ya saukaka ganin watan Azumi
A ranar Talata da Laraba ne Musulmai daga sassa daban-daban na duniya suka fara Azumin watan Ramadan.
Ya kamata ku bar komfutarku tana caji ko yaushe?
Tambayar da aka fi yawan yi ita ce ta yaya masu amfani da na'ura mai ƙwaƙwalwa za su ƙara wa batirinta caji, ko yadda za ka kaucewa mutuwa katsahan.
Kasashen Afirka da manyan kamfanonin sadarwa suka bude ofisoshinsu
Twitter ya ce ya bude ofishinsa a kasar ne saboda tana bayar da damar fadin albarkacin baki sannan za ta kasance kasa da zai ji dadin yin kasuwanci.
Abin da ya sa LG zai daina kera wayoyin hannu
Katafaren kamfanin na kasar Korea ta Arewa ya ce kasuwar wayoyin salular ta kasance "cike da gagarumar gasar kasuwanci."
Hotuna
Hotunan yadda mutane ke sayen abincin azumi a kasashen duniya
Yadda Musulmai ke shirin tunkarar Azumin Watan Ramadana a kasashen duniya, da yadda ake bayar da kayan agaji ga marasa karfi lokacin da ake dab da shiga watan mai tsarki.
Rawar ballet da tattaki a gaɓar teku na cikin hotunan Afirka na mako
Wasu zababbun hotuna daga wasu sassa daban-daban na Afirka na mako.
Labaran TV
Labaran Talabijin
Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.
Labarai Cikin Sauti
Saurari, Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Rana 16/04/2021, Tsawon lokaci 1,29
Labarai Cikin Minti Ɗaya Da BBC Hausa Na Rana 16/04/2021
Korona: Ina Mafita?
Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.
Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida
Ƙila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba.
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Aikin jarida na hazaƙa
Aikin jarida aiki ne na ƙwaƙwalowa da gabatar wa jama’a sabon labari koyaushe. Yana buƙatar iya tallatawa a gaban edita. “Lalle ka zama mai ƙwaƙwar sanin komi yadda har ba za ka iya kallon bangon da babu komi kansa ba ba tare da ka yi mamakin me ya sa ba a rubuta komi a kansa ba.”
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Domin ma'abota BBC
Africa TV
Original and high-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends

