Bangkok
Appearance

Bangkok birni ne a ƙasar Thailand. Yana da yawan jama'a 8,249,117, bisa ga ƙirga na shekarar 2010. Bangkok tana da yawan fili kimanin kilomita arba'i 1565,2.[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Kofar shiga Hasumiyar Rasa, Bangkok
- Tsohon ginin majalisa na kasar a birnin Bangkok
- Hasumiyar Baiyoke Tower II, kuma gini mafi tsawo a Thailand
- Cunkoson yan babura a mahadar Nana, Bangkok
- Tashar jirgin Kasa ta birnin
- Kasuwa mai yawo acikin Teku
- Cunkoson ababen hawa a Bangkok
- Santa Cruz, Bangkok
- Hasumiya ta II, a Bangkok
- Bangkok
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Beech, Hannah; Suhartono, Muktita (2020-10-14). "As Motorcade Rolls By, Thai Royal Family Glimpses the People's Discontent". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Archived from the original on 2020-10-14. Retrieved 2020-10-15.
